Tauraruwar fina-finan Hausa, Rahama Sadau kenan da abokin aikinta Aminu Sharif Momo a lokacin da aka yi hira lokacin da yayi hira da ita a gidan talabijin na Arewa24, sun tattauna akan zuwanta Amurka da zuwanta karatu kasar Cyprus ita da 'yan uwanta da sauran abubuwan da suka shafi rayuwarta.
Hotuna daga hirar da Momo yayi da Rahama Sadau a Arewa24

Post a Comment