Tsohuwar Tauraruwa Safiya Musa da mijinta A+ A- Print Email Tsohuwar tauraruwar fina-finan Hausa, Safiya Musa kenan da mijinta a wannan hoton da suka dauka tare inda yake rike da dansu, muna musu fatan alheri da kuma Allah ya kara dankon soyayya.
Post a Comment