IKON ALLAH

Ku kalli motar da Alhaji Atiku Abubakar Dan takarar Shugaban kasa ya baiwa Dan wasan Hausa, Mustapha na Baraska.

Wannan motar dai kirar BMW ce kamar yadda kuke gani a hoton da ya dauka tare da shi inda yayi ya bayyana jindadinsa da kuma neman addu'a daga jama'a ga abinda yace a shafnsa na instgram.

"Alhamdu lillah Jama'a atayani Addu'a daga Alh Atiku Abubakar BMW."

Post a Comment

 
Top