Kamfanin Sadarwa Na MTN Sun Sake Damar Bada Data Masu Dinbin Yawa Akan Kudi Kalilan Batare Da Wani Shan Wuya Ko Wahala Ba,
Wane Data Da Wanne Ake Iya Samu???
Ana Samun 5GB + 2GB Akan Naira #50 Kacal.
Idan Na Siya Na Naira #50 Zan Iya Sake Siya Da SIM Din???
Eh Ana Iyawa ..
Ya Ake Siya??
Kawai ZaKa Siya Datar Social Media Na WeChat, Na Sati Guda Akan Naira #50..
Idan Zaka Iya Kawai Ka Danna *662# Idan Ya Bude Sai Ku Zabi 6, Idan Waton WeChat Kenan .. Sai Kuma Ku Zabi 2, Weekly Subscribtion, Sai Ku Shiga 1, Activate..
Shikenan Kana Kallama Activate Idan Suka Tura Maka SakO SaiKa Dannan *131*4# .. Anan Zakuga Datan Ka .... Sannan Kudanna
*559# Nan Kuma Zakuga Extra
Data ...
Note: Kusani Wannan Bonus Din Ba Kowane SIM Keyi Ba ..
Wani SIM Din Basu Bada Datar.. Idan Basu Baka Ba A Wani SaiKa Gwada A Wani
Mun dauko Wannan bayyani ya fito daga ogana ontop kuma abokin aikina mr hausamini.com
Post a Comment