Wani labari mai ban dariya ne jakar magori ya samo mana daga kasar Kenya, wannan labari kuwa na wani mutum ne mai suna Brown dan shekara 35 ne wanda abokansa suka yi kokarin yi masa kachiyan dole amma yansanda suka cece shi daga hannun abokansa.

Shi dai Brown bai yi kachiya ba har tsawon shekara 35, bayan abokansa sun kula cewa Brown baya da kachiya, sai suka hada kudi domin su biya kudin da za a yi masa kachiya, daga bisani suka rude shi suka tafi da shi wani Rafin Enkare-Narok wanda ake wankan tsarki kafin a yi kachiya, bayan sun daure shi daga isarsu kuma suka fara yi masa wanka .

Amma kafin su gama wannan wankan ne yansanda suka iso wajen kuma suka ceci Brown kafin abokansa su sa a yi masa kachiya.


DAGA ISYAKU.COM

Copyright, do not copy and paste our news on your blog without express written permission from us.

Shiga shafin mu na Facebook facebook.com/isyakunews

Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/AlFUDQouyehJRacXxBzbX0

Domin Flashin ko gyaran wayarka Garzaya zuwa SENIORA TECH,shago mai lamba 50, hawa na sama gefen hagu,TAUSHI PLAZA , yamma daga gidan marigayi Waziri Umaru,kan Tiltin Ahmadu Bello, Nassarawa, Birnin kebbi jihar Kebbi. Barka da zuwa gidan sauki wajen gyaran wayar salula a garin Birnin kebbi.

Post a Comment

 
Top