Wlh a Nigeria da ana samun sanatoci kamar kabir marafa na jahar zamfara da talakan Nigeria yasamu sauki rayuwa sosai.
Ayau ne sanatan ya bada tsabar kudi naira miliyan shida 6million gudun muwarshi domin ceto rayuwar tagwayen matan nan da masu garkuwa da mutane suka dauka.
Allah yasakawa sanata da Alkhairi Ameen
Rubutawa:falalu lawal
Post a Comment