Sashen Jakar Magori na Mujallar isyaku.com ya samo mman labarin wani barawo da ya fada hannu bayan an cafke shi sakamakon satar wani talabijin Plasma a cikin dakin barci na basaraken kasar Assin Brof…
Sashen Jakar Magori na Mujallar isyaku.com ya samo mman labarin wani barawo da ya fada hannu bayan an cafke shi sakamakon satar wani talabijin Plasma a cikin dakin barci na basaraken kasar Assin Brof…
An gano gawar Maj.General Muhammed Idris Alkali mai murabus a cikin wani kangon rijiya da ke kauyen Guchwet da ke gundumar Shen a karamar hukumar Jos ta kudu a jihar Plateau. ISYAKU.COM ya gano cewa …
Mai Shadda Investment kamfanin daya samu sahalewar gwamnati domin gudanar da harkokin fina-finai, mutane da, dama sun shaidi kamfanin na Mai Shadda wajen shirya fina-finai masu matukar kayatarwa game…
Isyaku Garba 31-10-2018 Mutane da dama ne suka shiga matsananciyar damuwa, wasu ma har da fashewa da kuka bayan ranar Talata a unguwar Tudun wada Birnin kebbi inda ofishin Crypto Coins ke da gindin z…
Kalli zaffan Hotunan Fati washa wanda sunka burge mutane sosai wanda shine mu kuma hausaloaded.com munka kawo muku domin faranta muku. …
Wata sabuwa KARBA RASHAWA GANDUJE 3 !!! Wannan wani sabon video ne da anka fitar na bidiyon karba cin hancin da rashawa na gwamna ganduje wanda shahararren dan jaridar nan mawalafin daily nigeria ya …
Sabuwa waka Nura M Inuwa mai suna 'Hafeez'wanda wannan Wani sabon shirin ne wanda ake dauka yanzu haka. - Kai nakira muyo soyayya hafeez kazo. – Nayi rawata har najuya ban ganka ba. – Ko wataran ake …
Wani abin takaici ya faru a garin Naze da ke jihar Imo bayan wasu mutane sun yi ma wani mutum da ake zargi da tabin hankali duka kuma suka banka masa wuta bayan an kama shi yana tsintar kunzugu da ma…
isyaku.com 30-10-2018 An bayyana canjin sheka da aka ce wasu mutane mabiya akidar Kwankwasiyya sun yi zuwa jam'iyar APC a jihar Kebbi a matsayin wani wasan yara da kuma shirin dodoriyo domin amfani d…
Kungiyar Real Madrid ta Spain ta sallami kocinta Julen Lapetegui bayan Barcelona ta lallasa ta ci Biyar da daya. Kungiyar ta tabbatar da sallamarsa ne yanzu, sannan kuma ana ci gaba da rade-radin cew…
A shekaran jiya ne shugaban kwamitin harkokin man fetur na majilisar dattawa, Sanata Kabiru Marafa wanda yake wakillatar Zamfara ta tsakiya a karkashin jam’iyyar APC, ya bayyana dalilai guda goma wad…
Jakar magori na isyaku.com ya leka garin Azua a kasar Dominican Republic, inda ya samo mana labarin wani matashi da ya sha guba ya halaka kanshi domin budurwarsa ta aika masa wani hoton bidiyo da ya …
Sabuwa waka nazifi asnanic mai suna "Matar mamman" wanda a gaskiya wannan film yayi kyau sosai yana da kyau ku kallesa wanda kuma ya kalla to ga wakar film din nan. Ga kadan daga cikin baitocin wakar…
Daga Haji Shehu .......... Cikin sati 12 da kama aiki muke bukatar a halatta auren jinsi a Najeriya - Rokon Lesbian, Gay, Bisexual, and Transgender (LGBT) ga Atiku Abubakar. A daidai lokacin da zabe…
Wani dansanda matuki jirgin sama ya haifar da yan kallo a kasar Afrika ta kudu bayan ya shiga jirgi mai saukar Angulu na yansanda ya je wajen sayar da suya domin ya sayi farfesun kaza. Majiyar isyaku…
Daga Maje El-Hajeej Hotoro 1. Daga cikin Hanyoyi mafi muni na cin dukiyar Haram mafi muni shine karbar cin hanci da rashawa. Wanda Aka Tsinewa Mai Bayarwa Aka Kuma Tsinewa Mai Karba. Abdullahi bn Amr…
Matan Gwamnonin Arewacin kasar nan hudu da suka hada da matar Gwamnan Jihar Kebbi, Hajiya Zainab Bagudu da matar Gwamnan Jihar Bauchi, Hajiya A’isha Muhammad Abubakar da matar Gwamnan Jihar Kogi, Mis…
Jarumar fina-finan Hausa, Amina Amal ta gamu da wasu da suka gayamata maganar da ba taji dadinta ba inda har suka kure hakurinta ta kukkun duma musu zagi, Amina ta saka wannan hoton na kasa, sai wata…
Tsohon gwamnan jihar Yobe, Bukar Abba Ibrahim, ya bayyana cewar zai yi wuya jam'iyyar APC ta iya yin nasara a zaben shekarar 2019 ko da za ta yi magudin zabe. Bukar Abba, sanatan APC mai wakiltar gab…
Wakar Ali jita mai suna "Aisha Yaba Sarauniya" wannan wakar aure ce da rerawa wasu ma'aurata. Ga kadan daga cikin baitocin wakar:- => Ga Amarya => Aisha Yaba taka a hankali => Ga amarya aisha Yaba…
Wata budurwa mai suna Ludivin Kamga ta fada hannun jami'an tsaro bayan ta daba wa kawarta wuka a wuya yayin da suke fada saboda saurayi domin dukannin matan suna soyayya da wannan mutum.Majiyar isyak…
Mujallar isyaku.com ta sami hoton wani bidiyo daga majiyarmu wanda ke nuna yadda jami'an soji suka harbe wasu yan Shi'a a garin Zuba, lamari da ya sa ake fargaban yan Shi'a 6 sun yi wafati. Rahotanni…
Kalli zafaffan hotunan da jaruma aisha aliyu tsamiya wanda a gaskiya sun kayatar da mutane wanda shine hausaloaded.com munka kawo muku. …