Wani dansanda matuki jirgin sama ya haifar da yan kallo a kasar Afrika ta kudu bayan ya shiga jirgi mai saukar Angulu na yansanda ya je wajen sayar da suya domin ya sayi farfesun kaza.
Majiyar isyaku.com ta labarta mana cewa wannan lamari ya ba kowa mamaki ganin yadda wannan matukin jirgin sama na yansanda ya yi awon gaban kanshi ta hanyar yin amfani da jirgin yansanda domin ya sayi farfesun kaza.
Kakakin hukumar yansanda na gundumar Captain Khaya Tonjeni ya ki cewa uffan yayin da manema labarai suka tunkare shi dangane da wannan zance.
DAGA ISYAKU.COM
Shiga shafin mu na Facebook facebook.com/isyakuweb
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/AlFUDQouyehJRacXxBzbX0
Shiga cikakken shafin mu kai tsaye www.isyaku.com Tuntube mu ta SMS ko TEXT kawai zuwa 08087645001 ba mu amsa kira
WAYAR KA TA LALACE KO KANA BUKATAR FLASHING?
Garzaya zuwa SENIORA TECH,shago mai lamba 50, hawa na sama gefen hagu,TAUSHI PLAZA , yamma daga gidan marigayi Waziri Umaru,kan Tiltin Ahmadu Bello, Nassarawa, Birnin kebbi jihar Kebbi. Barka da zuwa gidan sauki wajen gyaran wayar salula a garin Birnin kebbi.

Post a Comment