Wani matashi ya ba jama'a mamaki domin yadda ya saci wani zakara mai rai kuma ya boye shi a tsanake a cikin wandonsa. Majiyar isyaku.com ta ce wasu kauyawa ne suka kula cewa kunshin gabansa fa ya yi girma da yawa, sakamakon haka wasu mutane suka fara tuhumarsa a kudancin Nahjeriya.

Daga karshe dai wasu matasa sun tilasta shi ya fito da wannan zakara mai rai daga inda ya bayeshi a cikin dogon wandonsa , lamari da ya aba kowa mamaki.

Kalli bidiyo a kasa:



DAGA ISYAKU.COM

Shiga shafin mu na Facebook facebook.com/isyakuweb

Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/AlFUDQouyehJRacXxBzbX0

Shiga cikakken shafin mu kai tsaye www.isyaku.com

Tuntube mu ta SMS ko TEXT kawai zuwa 08087645001 ba mu amsa kira

WAYAR KA TA LALACE KO KANA BUKATAR FLASHING? 

Garzaya zuwa SENIORA TECH,shago mai lamba 50, hawa na sama gefen hagu,TAUSHI PLAZA , yamma daga gidan marigayi Waziri Umaru,kan Tiltin Ahmadu Bello, Nassarawa, Birnin kebbi jihar Kebbi. Barka da zuwa gidan sauki wajen gyaran wayar salula a garin Birnin kebbi.

Post a Comment

 
Top