Maganar Gaskiya Yan Uwana Yan Film Sun Gama Zubda Mana Kimar Sana'armu - inji Maryam Korede A+ A- Print Email Zuwansu Villa Wajen Buhari Kuma Buharin Daya hana Ayi Mana Film Village Akace Mana Karuwai Amma Wai Yanzu Kune Kuke Zuwa Wajensa Gaskiya Kun Bamu Kunya... Cewar Maryam Aliyu Obaje Wacce Akafi Sani Da Madam Korede... Saurari daga bakin jarumar
Post a Comment