Shugaba Muhammadu Buhari ya samu kasar nan a lokacin da farashin danyen mai ya faduwar bakar tasa a duniya wanda hakan ya wajabtawa gwabnatin kara farashin daga N85 zuwa N145.
Amma a halin yanzu farashin man na fetur yaje  farashin da idan aka saidashi N95 hakan bazai taba tattalin arzikin kasar ba...
Nigeria Sai Baba ✊✊✊
Daga:  shu'aib kabir

Post a Comment