An sace wasu yan mata tagwaye Hassana da Hussaina yan shekara 16 tare da wata yayarsu Sumayya yar shekara 20 a garin Dauran da ke karamar hukumar Zurmi a cikin jihar Zamfara. Majiyar isyaku.com ta ce an sace tagwayen ne a gidan yayarsu Sumayya, bayan sun je wajenta domin shirye shiryen daurin aurensu kafin yan bindiga su sace su.
Mahaifin tagwayen Alhaji Abubakar Yusuf ya tabbatar da faruwar lamarin. Ya ce wadanda suka sace tagwayen suna neman a biya su N150m. Hakazalika mataimakin shugaban karamar hukumar Alhaji Abubakar Dauran ,ya ce yan bindiga sun sace mutum 15 a wannan yankin cikin yan kwanaki da suka gabata.
DAGA ISYAKU.COM
Shiga shafin mu na Facebook facebook.com/isyakuweb
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/AlFUDQouyehJRacXxBzbX0
Shiga cikakken shafin mu kai tsaye www.isyaku.com Tuntube mu ta SMS ko TEXT kawai zuwa 08087645001 ba mu amsa kira
WAYAR KA TA LALACE KO KANA BUKATAR FLASHING?
Garzaya zuwa SENIORA TECH,shago mai lamba 50, hawa na sama gefen hagu,TAUSHI PLAZA , yamma daga gidan marigayi Waziri Umaru,kan Tiltin Ahmadu Bello, Nassarawa, Birnin kebbi jihar Kebbi. Barka da zuwa gidan sauki wajen gyaran wayar salula a garin Birnin kebbi.

Post a Comment