Wani dan Najeriya mazauni kasar Ghana ya sha dan karen duka har da munanan raunuka sakamakon tashin hankali da ya barke tsakanin wasu yan Najeriya da wasu 'yan kasar Ghana a wani wajen shakatawa da kwankwadan barasa da ake kira C Tee Lounge, wanda sanannen wajen shakatawa ne mallakin yan Najeriya a Accra na kasar Ghana.

Rahotanni sun ce wani saurayi dan kasar Ghana ne ya kwace wayar dan Najeriya domin takala, kuma yayin da ya yi kokarin karbo wayarsa sai lamari ya rikide ya zama fada da ya kai ga yi wa dan Najeriya duka har da raunuka. Daga bisani samarin yan kasar Ghana suka yi ta'annati ga wajen shakatawar.

Shi kuma saurayi dan Najeriya da ya sami raunuka aka garzaya zuwa wani Asibiti da shi .

Sashen jakar magori


Shiga shafin mu na Facebook facebook.com/isyakuweb Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/AlFUDQouyehJRacXxBzbX0 Shiga cikakken shafin mu kai tsaye www.isyaku.com Tuntube mu ta SMS ko TEXT kawai zuwa 08087645001 ba mu amsa kira

KANA ZAUNE A BIRNIN KEBBI? WAYAR KA TA LALACE KO KANA BUKATAR FLASHING? 

Garzaya zuwa SENIORA TECH,shago mai lamba 50, hawa na sama gefen hagu,TAUSHI PLAZA , yamma daga gidan marigayi Waziri Umaru,kan Tiltin Ahmadu Bello, Nassarawa, Birnin kebbi. Barka da zuwa gidan sauki wajen gyaran wayar salula a garin Birnin kebbi.

Post a Comment

 
Top