Mai Shadda Investment kamfanin daya samu sahalewar gwamnati domin gudanar da harkokin fina-finai, mutane da, dama sun shaidi kamfanin na Mai Shadda wajen shirya fina-finai masu matukar kayatarwa game da nishadantarwa, da ilimantar da mai kallo, wanda ko da’a satinnan sai da suka saki sabon fim dinsu wanda ya karade duniyar fina-finai mariya, sannan suka shirya sabun fim dinsu mai suna Mujadala wanda duk yasan fina-finai irin na da yasan da mujadala wanda bakaramin burgewa gami da fadakarwa fim din na mujadala na baya ya yiba, wanda ada, ana ganin duk da babu isassun kayan aiki amma labarin fim din da yanda aka dauki fim din yayi matukar burge yan kallo musamman taurari na lokacin kamar Abida da fati, da marigayi Ahmed S. Nuhu da Sarki Ali Nuhu. To amma wani abun tambaya shine, shin labarin fim din mujadalar dane ko kuma? Sabone, shin taurarin da aka gani a baya sune suka sake barje gumi da wannan sabon fim din? wadan da aka dauko suka fito a wannan labarin fim din kwararru ne a akan harkar abunda ya shafi fina-finai.
Akwai, Umar M. Sharif da Abdul M. Sharif, Sarki Ali Nuhu da Ibrahim Mandawari, Ibrahim Kwalle Mata kuma Maryam Yahay, Bilkisu Shema da sauransu Jariman Masana antar, wannan fim din ya samu kwararren marubucin fim Ibrahinm Birniwa, wanda shine ya sake tsara labarin fim din na mujadala.
Sannan ga wakoki masu dan Karen dadi wanda suma suka samu da bakunan fisihan mawakan da duniyar fin-finan Kannywood take yi dasu kamar, Nazifi Asnanic, Umar M. Sharif, Abdul D. One shiryawa Abubakar Mai Shadda bada Umarni Ali Nuhu.

Post a Comment