'Yan Jaridu Sun Tabbatar Da Sahihancin Bidiyon Ganduje A+ A- Print Email Jaridar Rariya ta ruwaito cewa, Kungiyar jaridar KNHA , BBC, da Premier times sun tabbatar da video da gwamna kano yake karbar na goro a hannun yan kwagila sahihi ne kuma ingancacce ne. Sources: fb/Sarauniya
Post a Comment