Sashen jakar magori na isyaku.com ya samo mana wani faifen bidiyo  wanda ke nuna wani abin mamaki da ban dariya yadda wasu mutum biyu suka dauko wata mota kirar Mercedes a amalanke a wani bangare na nahiyar Afrika. Da a zance ne za a gaya maka a fatar baki ba mamaki ka yi musu yiwuwar haka ta kasance, amma sai ga shi a faifen bidiyo zahiri


Kalli bidiyo a kasa:




DAGA ISYAKU.COM

Shiga shafin mu na Facebook facebook.com/isyakuweb

Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/AlFUDQouyehJRacXxBzbX0

Shiga cikakken shafin mu kai tsaye www.isyaku.com

Tuntube mu ta SMS ko TEXT kawai zuwa 08087645001 ba mu amsa kira 

WAYAR KA TA LALACE KO KANA BUKATAR FLASHING? 

Garzaya zuwa SENIORA TECH,shago mai lamba 50, hawa na sama gefen hagu,TAUSHI PLAZA , yamma daga gidan marigayi Waziri Umaru,kan Tiltin Ahmadu Bello, Nassarawa, Birnin kebbi jihar Kebbi. Barka da zuwa gidan sauki wajen gyaran wayar salula a garin Birnin kebbi.

Post a Comment

 
Top