Shahararren mawakin hausa wanda yayi fice a gefen waka wato Ali Jita wanda yanzu bada dadewa ya samu lambar yabo (award) a legas to shekaranjiya yayi bukin kadamada sababbin wakokin a cikin garin abuja a wani babban otal.

Wanda ya samu halarta dinbin masoyansa da manya manya jaruman fina finai da daraktoci da furodusoshi wanda shi ne ya fara fitar da video Wakasa mai suna 'Love' Wanda ya hau wannan waka da shahararriyar yar fim wato hadiza gabon.

Wanda idan baku manta ba hausaloaded.com mun kawo muku audio wannan waka yanzu kuma munzo muku da video wakar daga channel din mawakin da zaku iya kalla kai tsaye.




Domin saukar da audio wannan waka sai kuyi amfani da link din kasa.


Download Audio Now
23 Oct 2018

Post a Comment

Emoticon
:) :)) ;(( :-) =)) ;( ;-( :d :-d @-) :p :o :>) (o) [-( :-? (p) :-s (m) 8-) :-t :-b b-( :-# =p~ $-) (b) (f) x-) (k) (h) (c) cheer
Click to see the code!
To insert emoticon you must added at least one space before the code.

 
Top