Sabuwa waka Nura M Inuwa mai suna 'Hafeez'wanda wannan Wani sabon shirin ne wanda ake dauka yanzu haka.

- Kai nakira muyo soyayya hafeez kazo.

– Nayi rawata har najuya ban ganka ba.

– Ko wataran ake zan barka karkai zato.

– Ban ra’ayi balle naji sautin murya nazo
Talla.

– Innaji ance hafeez tilas na waiwayo.

– Ba makawa yarda ke kauda dukkan zato.

– Mun hada kai baki na furta hafeez kazo.

– Duka aranmu soyayya tai mamaye.


Download Music Now

Post a Comment

 
Top