Kasar China ta kammala gina wani gada mafi tsawo a Duniya mai tsawon kilomita 55 a cikin Teku, wanda kuma shi ne gada na shida mafi tsawo a doron kasa wanda aka share shekara tara ana ginawa.

Wannan gada ya hada birnin Hong kong da Macau da kuma birnin Zhuhai. Wannan ya rage tsawon tafiya daga awa hudu zuwa minti talatin kawai daga Zhuhai zuwa Hong kong.

An kashe zunzurutun kudi har dala biliyon ashirin $20bn kimanin Naira tiriliyon bakwai ₦7.3trillion kudin Najeriya wajen gina gadar, ana harsashen cewa gadar za ta kai yawan shekara 120 kuma za ta iya jure girgizan kasa da guguwar iska mai tsananin gaske.





DAGA ISYAKU.COM

Shiga shafin mu na Facebook facebook.com/isyakuweb

Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/AlFUDQouyehJRacXxBzbX0

Shiga cikakken shafin mu kai tsaye www.isyaku.com

Tuntube mu ta SMS ko TEXT kawai zuwa 08087645001 ba mu amsa kira

WAYAR KA TA LALACE KO KANA BUKATAR FLASHING? 

Garzaya zuwa SENIORA TECH,shago mai lamba 50, hawa na sama gefen hagu,TAUSHI PLAZA , yamma daga gidan marigayi Waziri Umaru,kan Tiltin Ahmadu Bello, Nassarawa, Birnin kebbi jihar Kebbi. Barka da zuwa gidan sauki wajen gyaran wayar salula a garin Birnin kebbi.

Post a Comment

 
Top