Wata budurwa mai suna Ludivin Kamga ta fada hannun jami'an tsaro bayan ta daba wa kawarta wuka a wuya yayin da suke fada saboda saurayi domin dukannin matan suna soyayya da wannan mutum.Majiyar isyaku.com ta ce wacce aka kashe tana dauke da juna biyu.

Bayanai sun ce Ludivin ta yi tattaki ne har gidan kawarta wacce aka daura masu aure da saurayinta a garin Bafoussam  da ke yankin yammacin kasar Cameroon, kuma ta fuskance ta da cacan baki duk da yake har amarya ta dau ciki, amma daga bisani lamarin ya kazamce ya rikide zuwa fada kafin Ludivin ta caka wa kawarta wuka a wuya.

Sakamakon haka jini ya yi ta zuba kuma makwabta suka garzaya da matar zuwa wani Asibiti, daga bisani kuma rai ya yi halinsa.

DAGA ISYAKU.COM

Shiga shafin mu na Facebook facebook.com/isyakuweb

Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/AlFUDQouyehJRacXxBzbX0

Shiga cikakken shafin mu kai tsaye www.isyaku.com Tuntube mu ta SMS ko TEXT kawai zuwa 08087645001 ba mu amsa kira

WAYAR KA TA LALACE KO KANA BUKATAR FLASHING? 

Garzaya zuwa SENIORA TECH,shago mai lamba 50, hawa na sama gefen hagu,TAUSHI PLAZA , yamma daga gidan marigayi Waziri Umaru,kan Tiltin Ahmadu Bello, Nassarawa, Birnin kebbi jihar Kebbi. Barka da zuwa gidan sauki wajen gyaran wayar salula a garin Birnin kebbi.

Post a Comment

 
Top