
Ga kadan daga cikin baitocin wakar:-
- => Ga Amarya
 - => Aisha Yaba taka a hankali
 - => Ga amarya aisha Yaba juya hankali.
 - => Sanu amarya sarauniya
 - => Aisha Yaba sarauniya ke samu tarbiya.
 - => Aisha 'ya ce mai kokari.
 - => Takunki tamkar sarauniya.
 - => Ke samu gata a wajen uba.
 - => Mai kyau da gazal da kwaliya.
 
- =>Aisha ranar bukin kuce.
 - => Aisha yaba Auren ki yazo da cigaba.
 - => Aisha ke samu ayari.
 - => Aisha ki bashi hakin ma'aurata da Allah ya fada.
 - => Aisha kyauwo kina da shi
 - => Aisha hankali kina da shi
 - => Aisha ilimi kina da shi.
 - => Allah sam bai hanaki ba.
 - => Ina kawaye na aisha ku bamu juice mu sha.
 - => Aisha sanu sanadari.
 
Download and share.
Download Music Now
Post a Comment