Wani bahaushee dan birnin Abuja, ya auri wata mace 'yar kasar Turkiyya (Turkey)  a wani kasaitaccen biki .Bisa al'adar kasar Turkiyya, idan Ango ya auri Amarya, za ba bashi ganga ya dinga bugawa kuma yana rawa a waajen biki, haka ta kasance da wannan Ango Bahaushe da ya auri Baturiya jar fata daga kasar Turkiyya.





Shiga shafin mu na Facebook facebook.com/isyakuweb Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/AlFUDQouyehJRacXxBzbX0 Shiga cikakken shafin mu kai tsaye www.isyaku.com Tuntube mu ta SMS ko TEXT kawai zuwa 08087645001 ba mu amsa kira

KANA ZAUNE A BIRNIN KEBBI? WAYAR KA TA LALACE KO KANA BUKATAR FLASHING? 

Garzaya zuwa SENIORA TECH,shago mai lamba 50, hawa na sama gefen hagu,TAUSHI PLAZA , yamma daga gidan marigayi Waziri Umaru,kan Tiltin Ahmadu Bello, Nassarawa, Birnin kebbi. Barka da zuwa gidan sauki wajen gyaran wayar salula a garin Birnin kebbi.

Post a Comment

 
Top