A cikin hudubarsa ta Yau Jumu’a a Masallachin sa dake Unguwar Fagge Sheikh Daurawa Ya kalli Lamarin ta kowane bangare nan gida Nigeria dama yadda duniya ta sanya idanu akai.
Ya kuma ja hankalin majalisar jihar Kano kan ta tsaya Kai Da fata wajen tabbatar da gaskiyar lamarin.
Ya kuma musalta Lamarin da kisan Dan Jaridar nan Jamal Kashoggi da akayi a ofishin jakadancin Saudia dake kasar Turkey, kar dai na cikaku da surutu ga cikakken jawabin nasa:
Download Audio Hudubar Cin Hanci
Post a Comment
Click to see the code!
To insert emoticon you must added at least one space before the code.