Wani abin takaici ya faru a garin Naze da ke jihar Imo bayan wasu mutane sun yi ma wani mutum da ake zargi da tabin hankali duka kuma suka banka masa wuta bayan an kama shi yana tsintar kunzugu da mata suka saka lokacin da suke al'ada tare da pampers da aka yi amfani da su wa yara kanana'

Majiyar isyaku.com ta ce jama'a sun zargi mutum da kasancewa lafiya kalau kuma yana rudin jama'a ne kamar shi Mahaukaci ne . Sakamakon haka suka yi masa dukan ajali suka kuma banka masa wuta.

DAGA ISYAKU.COM

Copyright, do not copy and paste our news on your blog without expressed permission from us.

Shiga shafin mu na Facebook facebook.com/isyakuweb

Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/AlFUDQouyehJRacXxBzbX0

 Shiga cikakken shafin mu kai tsaye www.isyaku.com Tuntube mu ta SMS ko TEXT kawai zuwa 08087645001 ba mu amsa kira

WAYAR KA TA LALACE KO KANA BUKATAR FLASHING? 

Garzaya zuwa SENIORA TECH,shago mai lamba 50, hawa na sama gefen hagu,TAUSHI PLAZA , yamma daga gidan marigayi Waziri Umaru,kan Tiltin Ahmadu Bello, Nassarawa, Birnin kebbi jihar Kebbi. Barka da zuwa gidan sauki wajen gyaran wayar salula a garin Birnin kebbi.

Post a Comment

 
Top