Gwamnatin jihar Cross Rivers ta yi nassarar ceto iyalin wani mutum Mr Ben Ogar tare da matarshi da 'ya'yansu uku da Allah ya jarrabe su da ciwon hauka kuma suna gararamba a garin Calabar.

Majiyar isyaku.com ta ce Mr Ben ya gamu da wannan matsala ne shekara shida da suka gabata yayin da yake zaune a birnin Abuja kafin ya koma garinsu .

Gwamnatin Cross Rivers tare da hadin guiwa da Asibitin mahaukata na tarayya da ke garin Calabar sun fara yi wa Mr Ben da iyalinsa magani.

DAGA ISYAKU.COM

Shiga shafin mu na Facebook facebook.com/isyakuweb

Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/AlFUDQouyehJRacXxBzbX0

Shiga cikakken shafin mu kai tsaye www.isyaku.com Tuntube mu ta SMS ko TEXT kawai zuwa 08087645001 ba mu amsa kira

WAYAR KA TA LALACE KO KANA BUKATAR FLASHING? 

Garzaya zuwa SENIORA TECH,shago mai lamba 50, hawa na sama gefen hagu,TAUSHI PLAZA , yamma daga gidan marigayi Waziri Umaru,kan Tiltin Ahmadu Bello, Nassarawa, Birnin kebbi jihar Kebbi. Barka da zuwa gidan sauki wajen gyaran wayar salula a garin Birnin kebbi.

Post a Comment

 
Top