Rahotanni da isyaku.com ya tattara daga shafukan labarai sun nuna wasu hotuna da suka bayyana wanda ke zargin cewa manbobin mabiyan Shi'a ne da jami'an tsaro suka harbe su yau a Zuba yayin da suke tattakin arba'ain na shekar-shekara a Abuja.

Bayanai da isyaku.com ya samu har ila yau, ya ce 'yan Shi'an sun fara tattaki ne daga garin Suleja a jihar Niger kuma suka nufi Abuja babban birnin Najeriya kafin jami'an tsaro su tarwatsa su da barkonon tsohuwa, daga bisani kuma, an yi zargin jami'an sun yi amfani da harsashi mai rai.

Hakazalika wata majiya ta ce ana fargaban wasu 'yan shi'a sun mutu, wasu kuma sun sami raunuka a wannan yamutsi na yau. 


LAIFI NE GA DUK WANI BLOGGER YA KWASHI LABARAN MU BA TARE DA IZINI DAGA WAJEN MU BA.

DAGA ISYAKU.COM

 Shiga shafin mu na Facebook facebook.com/isyakuweb

Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/AlFUDQouyehJRacXxBzbX0

Shiga cikakken shafin mu kai tsaye www.isyaku.com Tuntube mu ta SMS ko TEXT kawai zuwa 08087645001 ba mu amsa kira

WAYAR KA TA LALACE KO KANA BUKATAR FLASHING? 

Garzaya zuwa SENIORA TECH,shago mai lamba 50, hawa na sama gefen hagu,TAUSHI PLAZA , yamma daga gidan marigayi Waziri Umaru,kan Tiltin Ahmadu Bello, Nassarawa, Birnin kebbi jihar Kebbi. Barka da zuwa gidan sauki wajen gyaran wayar salula a garin Birnin kebbi.

Post a Comment

  1. KA DAINA SATAR LABARAN MU KANA ALLAFAWA A BLOG DINKA BA TARE DA IZININ MU BA. DON ALLAH KADA KA KARA. ISYAKU.COM

    ReplyDelete

 
Top