Daga Datti Assalafiy
Rundinar 'yan sandan Nijeriya reshen jihar Filato ta fitar da fuskokin wadanda ake zargi da alhakin hallaka Janar Idris Alkali suka kuma jefa motarsa a cikin kududdufi.
Jama'a a taimaka a yada wannan hotuna ya shiga ko'ina a duniya domin a zakulo su, cikinsu har da Sarkin Dura, hotonsa ne a cikin manyan kaya.
Duk inda aka kama daya sauran ma za su bayyana da ikon Allah
Allah Ka tona musu asiri a duk inda suke.
Allah Ya Bamu Zaman Lafiya A kasarmu Najeriya
Post a Comment