Bayan hankalin uwayen wani karamin yaro dan shekara 8 ya tashi sakamakon rashin dawowarsaa gida bayan ya tafi makaranta ranar Alhamis, daga karshe dai an gano gawar Olamide a cikin daji hannayensa a daure a bayansa kuma a mace.Wannan lamari ya afaru a garin Okeagbe-Akoko da ke karamar hukmar Akoko ta Arewa ranar Juma'a.
Wata majiya ta ce ana zargin cewa matsafa ne suka kashe wannan yaro dan aji biyu a makarantar pramare na St. Judges Anglican da ke Okeagbe.
 
Shiga shafin mu na Facebook facebook.com/isyakuweb Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/AlFUDQouyehJRacXxBzbX0 Shiga cikakken shafin mu kai tsaye www.isyaku.com Tuntube mu ta SMS ko TEXT kawai zuwa 08087645001 ba mu amsa kira

KANA ZAUNE A BIRNIN KEBBI? WAYAR KA TA LALACE KO KANA BUKATAR FLASHING? 

Garzaya zuwa SENIORA TECH,shago mai lamba 50, hawa na sama gefen hagu,TAUSHI PLAZA , yamma daga gidan marigayi Waziri Umaru,kan Tiltin Ahmadu Bello, Nassarawa, Birnin kebbi. Barka da zuwa gidan sauki wajen gyaran wayar salula a garin Birnin kebbi.
22 Oct 2018

Post a Comment

Emoticon
:) :)) ;(( :-) =)) ;( ;-( :d :-d @-) :p :o :>) (o) [-( :-? (p) :-s (m) 8-) :-t :-b b-( :-# =p~ $-) (b) (f) x-) (k) (h) (c) cheer
Click to see the code!
To insert emoticon you must added at least one space before the code.

 
Top