Sabuwa waka nazifi asnanic mai suna "Matar mamman" wanda a gaskiya wannan film yayi kyau sosai yana da kyau ku kallesa wanda kuma ya kalla to ga wakar film din nan.
Ga kadan daga cikin baitocin wakar:-
Download Music Now
Ga kadan daga cikin baitocin wakar:-
-> Ga amarya ga ango matar mamman uwar gida.
-> Ga matar maman uwar gida
Matar mamman ke zan fara yiwa baiti.
-> Matar Mamman abir kwatance.
-> Cikina alkawali uwar gida.
-> Matar mamman kin kai ayimiki baiti.
-> Matar mamman haske kike har da walkiya.
-> Bari kar kiyi kuka amarya ranar murna ce.
-> Da amarya da uwar gida kiyi koyi.
-> Arike amanar aure ba wasa ba.
Post a Comment