Alhamdullahi,  Jarumi Ali Nuhu ya turo da kudi Naira dubu hamsin (50k). A baiwa Baba Karkuzu ya biya kudin hayar gida. Allah ya saka da alkairi. Kafin faruwar wannan lamarin Baba Karkuzu yana zaune ne a gidan abokinsa shekara da shekaru, sai dai bayan mutuwar abokinsa nasa yaransa suka tashe shi, Wanda hakan ya saka shi shiga matsala domin girma ya kama shi.  Allah ya saka da alkairi bisa wannan taimakon# Ali Nuhu
20 Oct 2018

Post a Comment

Emoticon
:) :)) ;(( :-) =)) ;( ;-( :d :-d @-) :p :o :>) (o) [-( :-? (p) :-s (m) 8-) :-t :-b b-( :-# =p~ $-) (b) (f) x-) (k) (h) (c) cheer
Click to see the code!
To insert emoticon you must added at least one space before the code.

 
Top