Ko shakka babu tushen jin dadi a rayuwar miji da mata shine saduwar su da juna ta hanyar JIMA,I. Soyayya da rahama sune babban jigon da ya ke rike aure to amma ba zasu zamo masu dorewa ba har sai miji ya kasance mai biyan bukatar matarsa ta bangaren SADUWA.
Lallai mata suna son lafiyayyen namiji wanda zai kashe kishirwar da ke damunsu, to irin wannan namiji da yake da kwazo shi ne abin Alfahari a wurin mata, kuma shine mafi soyuwa a wurinsu.

karanta wannan: Wani Matashi Ya Yiwa Wata ‘Yar Karamar Yarinya Fyade
To sai dai wasu mazan suna ganin wai yawan SADUWA. shine abin burgewa amma ko kadan abin ba haka yake ba, domin sau
da yawa wani mijin zai kusanci matarsa sau da yawa a dare daya amma kuma bai gamsar da ita.
Yayin da kuma wani mai gidan zai iya gamsar da iyalinsa a saduwa daya.


TO ME YAKE KAWO HAKA?

Abin da ake fata lallai ne kafin fara SADUWA. To a fara da kalmomin soyayya masu nuna kauna da rahama a tsakanin juna, kuma kada shi miji ya cika cikin sa da abinci kafin lokacin.

Kuma lallai ne dukkan miji da matar su zamo a cikin kamshin turare domin zai dada taimaka masu wajen jin dadin kusantar juna. Lallai ne maigida ya iya wasa da kuma sanin wurare masu kashe jikin uwar gidansa yayin da yake mata wasa da wadannan gabobin.
Tabbas irin wannan wasan da kuma tattausan zance mai tada hankalinta zai dada taimakawa miji yayin da zai kusanci iyalinsa, Domin abinda ake bukata shine su kawo tare domin haduwar MANIYYINSA da NATA alokaci daya.

Abu ne da yake kara so da kauna a tsakaninsu kamar yada mai KURRATUL UYUNI ya fada yace idan kuwa miji da mata basa kawowa a lokaci daya wannan zai iya kawo masu matsalar rashin da muwa da juna da rashin jin dadin juna, ya ce lallai ne miji ya ci gaba da wasa da shafa matarsa lokaci mai tsawo har sai jikinta ya fara sanyi idonta ya fara canjawa.
Toh sai ya shigeta a lokacin kuma lallai ne yayi iya kokarinsa wajen gamsar da ita ba wai burinsa shi ya gamsar da kansa kawai ba yin hakan zalunci ne, yana daga cikin alamomin gamsuwarta mai gida yaga.

Karanta wannan: Yan Bindiga Sun Kashe Wani Soja, Sun Yi Awon Gaba Da Wata Budurwa
GUMIN GOSHINTA
ko kuma yaga ta LUMSHE IDONTATAKH BUDEWA, ko kuma yaga ta MANNE JIKINTA DA NASHI ko kuma ta
DAINA MOTSI ko kuma ya SUMBACI MARAR MA’ANA KADA KAMAN CE Imamuzzar gani yace:
jima’i yana da matukar tasiri a wurin namiji ga kadan daga cikin amfaninsa:
1. Namijin da yake da mata kuma yake kusantar ta toH zai sami nutsuwa da kwanciyar hankali domin ba zai dinga sha’awar aikata zina ba.

2. Kuma jijiyoyinsa ba zasu yi rauni ba.
3. Magudanansa ba zasu toshe ba.
Agaba zamuji matsalar da wanda baya saduwa da iyalin sa zai iya fuskanta a rayuwar shi kada kudau ki abun da wata manufa, a.a muna son a samu zaman lafiya atsakanin ma’aurata da rage mutuwar aure.

Mun dauko daga alummata.com

Post a Comment

 
Top