A shekarar 2015, jim kadan bayan da aka sanar cewa shugaban kasa Muhammadu Buhari ne ya lashe zaben da aka gudanar, wani abun da ya dauki hankalin al'umma shine tattakin da wani matashi yayi daga jihar Legas zuwa Abuja. Matashin mai suna Suleiman Hashim, a lokacin ya ce yana yin tattakin ne domin taya shugaba Buhari murnan lashe zabe da kuma yiwa 'yan Najeriya murna su ma. NAIJ.com ta samu cewa sai da a wata fira da wakilin majiyar na Daily Trust yayi da matashin, Suleiman ya ce yayi dai a shekarar 2015 amma a wannan karon kam ba zai yi ba. Haka zalika ya bayyana a cikin firrar ta sa inda yace yana so ya taimaka wa yakin zaben na shugaba Buhari amma har yanzu ba'a kira shi ba balle ma a bashi dama. A wani labarin kuma, Daya daga cikin shehunnan malaman addinin kiristanci a Najeriya kuma shugaban majami'un darikar 'yan Katolika shiyyar jihar Sokoto, Dakta Mattew Hassan Kukah ya bayyana cewa a duk duniya shi bai taba ganin shugaban kasar da bai san aikin sa ba irin na Najeriya. Dakta Kuka, wanda yayi wannan ikirarin a ranar Juma'ar da ta gabata, ya kuma bayyana cewa su shugabannin kasa a Najeriya sukan murde doka ne suyi yadda suke so da ita idan dai har suka ga damar yin hakan. Read more: https://hausa.naija.ng/1196680-ban-karawa-wanda-yayi-tattaki-daga-legas-zuwa-abuja-saboda-buhari-a-2015-yace-ba-zai-kara-ba.html#1196680
A shekarar 2015, jim kadan bayan da aka sanar cewa shugaban kasa Muhammadu Buhari ne ya lashe zaben da aka gudanar, wani abun da ya dauki hankalin al'umma shine tattakin da wani matashi yayi daga jihar Legas zuwa Abuja. Matashin mai suna Suleiman Hashim, a lokacin ya ce yana yin tattakin ne domin taya shugaba Buhari murnan lashe zabe da kuma yiwa 'yan Najeriya murna su ma. NAIJ.com ta samu cewa sai da a wata fira da wakilin majiyar na Daily Trust yayi da matashin, Suleiman ya ce yayi dai a shekarar 2015 amma a wannan karon kam ba zai yi ba.
Haka zalika ya bayyana a cikin firrar ta sa inda yace yana so ya taimaka wa yakin zaben na shugaba Buhari amma har yanzu ba'a kira shi ba balle ma a bashi dama. A wani labarin kuma, Daya daga cikin shehunnan malaman addinin kiristanci a Najeriya kuma shugaban majami'un darikar 'yan Katolika shiyyar jihar Sokoto, Dakta Mattew Hassan Kukah ya bayyana cewa a duk duniya shi bai taba ganin shugaban kasar da bai san aikin sa ba irin na Najeriya.
Dakta Kuka, wanda yayi wannan ikirarin a ranar Juma'ar da ta gabata, ya kuma bayyana cewa su shugabannin kasa a Najeriya sukan murde doka ne suyi yadda suke so da ita idan dai har suka ga damar yin hakan.
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/AlFUDQouyehJRacXxBzbX0 Shiga cikakken shafin mu kai tsaye www.isyaku.com Tuntube mu ta SMS ko TEXT kawai zuwa 08087645001 ba mu amsa kira
KANA ZAUNE A BIRNIN KEBBI? WAYAR KA TA LALACE KO KANA BUKATAR FLASHING?
Garzaya zuwa SENIORA TECH,shago mai lamba 50, hawa na sama gefen hagu,TAUSHI PLAZA , yamma daga gidan marigayi Waziri Umaru,kan Tiltin Ahmadu Bello, Nassarawa, Birnin kebbi. Barka da zuwa gidan sauki wajen gyaran wayar salula a garin Birnin kebbi.
Hausa.naija.ng
Post a Comment