Jaruma Maryam Booth Ta kamala Bauta Kasa NYSC A+ A- Print Email Fitacciyar Jarumar Kannywood, Maryam Both ta kammala yi wa kasa hidima wato NYSC, kamar yada Aminiya ta jiyo. Tuni shahrarun jaruman masana'antar kannywood suka sanya hoton jarumar rike da satifiket na NYSC din, suna taya murna.
Post a Comment