Kyatattun hotunan Hafsat Idris lalle ta cika 'yar kwalisa A+ A- Print Email Hafsat Idris 'yar kwalisa Tauraruwar fina-finan Hausa, Hafsat Idris kenan a wadannan kayatattun hotunan nata da suka kayatar, ta sha kyau, tubarkallah. Muna mata fatan Alheri.
Post a Comment