Jaruma rahama sadau itama dai ba'a batar a baya ba taje saudiya kasa mai tsarki wajen aiki umrah shine ta dora hotuna  a shafinta na instagram wanda mutane ke mata fata na gari.


Post a Comment

 
Top