Rahotanni da muka samu sun ce 'dan gidan tsohon shugaban kasa Obasanjo watau Abraham Olujonwo Obasanjo ya shiga sahun wadanda ke yi ma shugaba Buhari hidimar kampen gabanin zaben 2019.
Abraham Olujonwo Obasanjo ya bayyana aniyarsa ta yi ma Buhari hidima domin ganin ya sake lashe zabe a 2019.
An jiyo Abraham Olujonwo Obasanjo yana cewa gwamnatin shugaba Buhari tana da kyawawan manufofi ga 'yan Najeriya da kuma ci gaban kasarnan.
A gefe daya kuma, mahaifinsa Olusegun Obasanjo yana goyon bayan tsohon mataimakinsa Atiku Abubakar.
Shiga shafin mu na Facebook facebook.com/isyakuweb
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/AlFUDQouyehJRacXxBzbX0
Shiga cikakken shafin mu kai tsaye www.isyaku.com Tuntube mu ta SMS ko TEXT kawai zuwa 08087645001 ba mu amsa kira
KANA ZAUNE A BIRNIN KEBBI? WAYAR KA TA LALACE KO KANA BUKATAR FLASHING?
Garzaya zuwa SENIORA TECH,shago mai lamba 50, hawa na sama gefen hagu,TAUSHI PLAZA , yamma daga gidan marigayi Waziri Umaru,kan Tiltin Ahmadu Bello, Nassarawa, Birnin kebbi. Barka da zuwa gidan sauki wajen gyaran wayar salula a garin Birnin kebbi.

Post a Comment