Jami'an tsaro a filin wasa na Haliru Abdu
Jihar Kebbi ta bi sahun sauran jihohin Najeriya wajen gudanar da bukin murnar samun yancin kai daga kasar Britaniya ranar 1 ga watan Oktoba 1960. An gudanar da Pareti na jami'an tsaro da sauran yan Makarantu da ke cikin garin Birnin kebbi da kewaye a babban filin wasa na Haliru Abdu.

Kalli hotuna
Kwamishin yansanda na jihar Kebbi Ibrahim Kabiru yana duba Sintiri
Shugaban NCWS reshen jihar Kebbi Madam Balkisu A.Danga (R)
Paretin jami'an tsaro
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/AlFUDQouyehJRacXxBzbX0 Shiga cikakken shafin mu kai tsaye www.isyaku.com Tuntube mu ta SMS ko TEXT kawai zuwa 08087645001 ba mu amsa kira

Post a Comment

 
Top