Wakar Abdul d One mai suna "Nauwara" itama sabuwa waka ce.

Ga baitocin wakar kamar haka:-

>> Kece ki kai kirana nauwara.

>> Akwai salo da nake sa masoya su zauna nauwara.

>> Nauwara kice buri ,nauwara kece zabina.

>> burina na kyautatawa mai sona


>> kice cikin raina ,na gargameki kin zauna.


Download Music Now

Post a Comment

 
Top