Shugaban jam'iyar APC na jihar Cross Rivers Dr Matthew Achigbe tarae da uwargidansa sun mutu sakamakon wani mumunar hadarin mota da ya rutsa da su har da wani mutum da ba'a gane ko waye ba kawo yanzu. Hadarin ya faru ne da safiyar Asabar a kan hanyar Afikpo zuwa Ebonyi yayin da yake kan hanyarsa ta dawowa daga wani taron Chochi.

Dr Matthew Achigbe dan asalin karamar hukumar Obubra ne na jihar Cross River, kuma shugaban bangaren jam'iyar APC  a jihar ta Rivers.

DAGA ISYAKU.COM

Copyright, do not copy and paste our news on your blog without express written permission from us

Shiga shafin mu na Facebook facebook.com/isyakunews

Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/AlFUDQouyehJRacXxBzbX0

 Domin Flashin ko gyaran wayarka Garzaya zuwa SENIORA TECH,shago mai lamba 50, hawa na sama gefen hagu,TAUSHI PLAZA , yamma daga gidan marigayi Waziri Umaru,kan Tiltin Ahmadu Bello, Nassarawa, Birnin kebbi jihar Kebbi. Barka da zuwa gidan sauki wajen gyaran wayar salula a garin Birnin kebbi.

Post a Comment

 
Top