Wakar umar m shareef mai suna "Zama dake" wanda wakar itama tayi dadi wanda ta samu taimakon ogana wajen kawo muku baitocin wakar mr hausamini.com.
Ga kadan daga cikin baitocin.


🎵   Kamar Da Wasa So Ya Shiga Zuciyata...

 ðŸŽµ   A Ciki Yay NisaYa Samu Guri Ya KwantaBabu Mai CiresaTunda Ya Riga Ya Mallaketa.

  🎵 Zokiji Manuffata..

🎵   Muzan MiJi Da Mata..

 ðŸŽµ   Kece Zan Baiwa Kulata..

 ðŸŽµ  Ako Da Yaushe Ba Batun Gajiya..

 ðŸŽµ   Sabo Da Kauna.

 ðŸŽµ  Na BaKi Kaina.

 ðŸŽµ   Yadda Kika So Haka Za'ai.

🎵   Ba Cin Amana.

🎵    Idan Da Raina.

 ðŸŽµ   Auren Ki Bani Canja Ra,ayi.

🎵    Soyayya Ce Nake Miki Domin Allah..

🎵    Kema Kiyi Mini Bamu Samin Matsalaa..

🎵   KaunarKi Niyi Rowa.

🎵   Bana Hadata Da Kowaa.

🎵   Sai Inshiga Kushewa, Idan Na RasaKi Cikin Duniya..



Download Music Now

Post a Comment

 
Top