Tauraron mawakin Hausa, Nazir Ahmad Sarkin Waka ya tambayi masoyanshi wata tambaya inda yake so a warwaremai zare da abawa akan wai da mahaifin mutum ya zama na gari amma shugaban shi ya zama na banza da kuma akasin haka wanne yafi?

Nazir yayi wannan tambaye a dandalinshi na sada zumunta.

Post a Comment

 
Top