A yau nazo muku sabuwa waka Nura Oruma mai suna " Ritasu Tambuwal " wanda yayiwa gwamna aminu waziri tambuwal.
Ga kadan cikin baitocin wakar
Ga kadan cikin baitocin wakar
🎵 Rikitasu Tambuwal
🎵 Kyalesu Matawale
🎵 Bubuge su tambuwal
🎵 Karkadesu tambuwal
🎵 Rugur guzasu matawale
🎵 Kyale yan iska tambuwal
🎵 Dan kwadangwami ka cuci sakwatawa.
🎵 Yada zakayi za'ayima bululale.
🎵 Rabbi Allah ya isawa bafarawa.
🎵 Sakwaton shehu aminu yayi komai.
🎵 Dan ƙwadangwami ka cuci sakwatawa.
🎵 Allah ya waddanku yan ƙazanta.
🎵 Dan maciji baya rabo da ƙeta.
Post a Comment