Albishirinku ma'abota sauraren wakokin siyasa a yau nazo muku da sabuwar wakar aminu dumbulum mai taken "Daga Matawalen sokoto sai sardauna" wanda a cikin wannan waka yayi kalamai sosai akan al'umma sokoto da wani dan siyasa yaci zarafin al'ummar sakkwato.

Ga kadan daga cikin baitocin wakar:-


Δ sakkwatawa sun ce a daina bata musu 'ya'ya jikon shehu musulunci suka gado.

> Daga matawalen sakkwato sai sardauna.

~Jikokin shehu musulunci sunka gdo

Δ Gwamna matawale baba giwa dabar Allah ,Allah yayika ko wasu basu so ba.


Δ Ga Sauro mai hanawa giwa barci


Δ Kowa yaci buzozo sai yayi amman gashi.


~ Daga Matawale sai sardauna.

Δ Ƙurugun kifi  Ka kwan kada na kallo.

Δ Rana bakison ƙazamin kallo.


Δ mun gayamuku shuri kwana gudu yaka girma.

Δ Matawalen sakkwato je gaba mai Allah.

Δ Haske ya sauka mulki yayi dadi babu wani order kwaya ko bawa yara makamai su sari yan uwansu.


Δ Manir Dan'iya kwamishi na ga kurciya ga haiba.

Download Music Now

Post a Comment

 
Top