Wani dan kasar China mai bakin tsiya ya jawo ma kanshi wulakanci a hannun wani dan kasar Kenya a Nairobi, shi dai wannan dan China ya zagi dan kasar Kenya ne ta hanyar kiranshi "Nugu" watau Biri da yaren Kenya, sakamkon wani cacan baki da ya auku a tsakaninsu a cikin wani ginin kasuwar zamani watau super market. Sakamakon haka shi kuma dan kasar Kenya wanda katon gaske ne,sai ya jawo dan kasar China kamar dan yaro kuma ya waske shi kyakkyawar mari domin ya nuna masa abin da birai ke yi ma masu wulakanta su a cikin kasarsu.

Kalli bidiyo a kasa.





DAGA ISYAKU.COM

Copyright, do not copy and paste our news on your blog without expressed permission from us. 

Shiga shafin mu na Facebook facebook.com/isyakuweb

Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/AlFUDQouyehJRacXxBzbX0

Shiga cikakken shafin mu kai tsaye www.isyaku.com Tuntube mu ta SMS ko TEXT kawai zuwa 08087645001 ba mu amsa kira

WAYAR KA TA LALACE KO KANA BUKATAR FLASHING? 

Garzaya zuwa SENIORA TECH,shago mai lamba 50, hawa na sama gefen hagu,TAUSHI PLAZA , yamma daga gidan marigayi Waziri Umaru,kan Tiltin Ahmadu Bello, Nassarawa, Birnin kebbi jihar Kebbi. Barka da zuwa gidan sauki wajen gyaran wayar salula a garin Birnin kebbi.

Post a Comment

 
Top