Albishirin ku ma'abota ziyarar wanannan shafi mai albarka hausaladed.com a yau nazo muku da daya daga cikin wakokin da kuke jira wato wakar 'hafeez gani nazo' wanda shima itama tayi dadi sosai shahararren mawakin ne ya rerata kuma yana daga cikin jaruman da sunka haskaka a  fim din wato Umar M Shareef.


— Hafeez gani nazo bani in baki

– Zabi kena zaba muyo rayuwa

– Hafeez gani nazo bani in baka

– Zabi kai nazaba muyo rayuwa

– Nayi duba zuciyata babu kamarki

– Ke kadaice kaf amata babu ta biyunki

– A gurina kinyi gata babu mai tabaki

– Ko a barci zana kwanta sai da hotonki


Download Music Now

Post a Comment

 
Top