Wata yarinya yar shekara 10 da ake zargin wani yaro dan uwanta na jini da suke uwa daya uba daya ya yi mata fyade kuma ta dau ciki ta haihu , ta sami da namiji.

An boye sunan yarinyar da sunan danuwanta da yayi mata ciki, amma lamarin ya faru ne a Puerto Leguizamo da ke Putumayo a kasar Mexico inda yarinyar take zaune tare da iyayenta.

Shugaban Asibitin da yarinyar ta haihu Camilo Diaz ya ce iyayenta basu son su yi karan dansu ga mahukunta sakamakon wannan ciki da ya yi wa kaunarsa.

DAGA ISYAKU.COM

Copyright, do not copy and paste our news on your blog without expressed permission from us.

Shiga shafin mu na Facebook facebook.com/isyakuweb

Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/AlFUDQouyehJRacXxBzbX0

Shiga cikakken shafin mu kai tsaye www.isyaku.com Tuntube mu ta SMS ko TEXT kawai zuwa 08087645001 ba mu amsa kira

WAYAR KA TA LALACE KO KANA BUKATAR FLASHING? 

Garzaya zuwa SENIORA TECH,shago mai lamba 50, hawa na sama gefen hagu,TAUSHI PLAZA , yamma daga gidan marigayi Waziri Umaru,kan Tiltin Ahmadu Bello, Nassarawa, Birnin kebbi jihar Kebbi. Barka da zuwa gidan sauki wajen gyaran wayar salula a garin Birnin kebbi.

Post a Comment

 
Top