Dan takarar kujerar Dan Majalisa mai wakiltar Birnin kebbi, Kalgo da Bunza Hon. Abu Najakku a wajen tantance 'yan takara a karkashin jam'iyar APC  a dakin taro na Ladi Kwalli da ke Otel na Sheraton a birnin Abuja a daren Juma'a. Tare da Hon Musa Sarkin Adar mai wakiltar Gada/Goronya da kuma Abubakar Labaran Arab.



Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/AlFUDQouyehJRacXxBzbX0 Shiga cikakken shafin mu kai tsaye www.isyaku.com Tuntube mu ta SMS ko TEXT kawai zuwa 08087645001 ba mu amsa kira

Post a Comment

 
Top