Gwamnan jihar Sakkwato, Aminu Waziri Tambuwal kenan a wadannann hotunan lokacin da ya kaiwa tsohom shugaban kasa, janar Ibrahim Badamasi Babangida, IBB ziyara a gidanshi dake jihar Naija a ci gaba da zagayen jihohin kasarnan da yake yi dan ganin cimma burinshi na samun tikitin PDP na takarar shugaban kasa.
Mene Ra'ayunku gameda tattaunawarsu ?
👉Ku kasance da www.trustposts.com akoda yaushe don jindadinku ta kowanne fanni..
Post a Comment