Wani jigo a kungiyar tsofaffin ma'aikatan jihar Kebbi Alh. Babangida Garba Gwandu,Danburam  ya ce bayar da umurnin biyan biliyan daya da 'yan kai da Gwamnatin jihar Kebbi ta bayar da umurnin a biya tsofaffin ma'aikatan jihar bai haifar da 'yan kallo ba, domin dai babu yadda wanda ke bin fiye da Naiara biliyan shida domin an bashi Naira biliyan daya ya yi murna.

Sakamakon haka Alh Babangida ya fede biri har wutsiya kan yadda lamarin yake.

Latsa nan kasa ka saurari sauti:



NB: Ga masu amfani da Browser Opera Mini, ba lallai ne Manhajar Saiti ya bayyana ba, domin ganin Manhajar sauti, sai a yi amfani da Chrome, Firefox, UC Browser ko Opera Browser ba Opera Mini ba da sauransu.


Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/AlFUDQouyehJRacXxBzbX0 Shiga cikakken shafin mu kai tsaye www.isyaku.com Tuntube mu ta SMS ko TEXT kawai zuwa 08087645001 ba mu amsa kira

Post a Comment

 
Top