Shugaban hukumar gudanar da jarabawa na kasashen Afrika ta yamma Iyi Uwadiae a yau, ya gabatar wa shugaba Muhammadu Buhari takardar shaidar kammala karatun WAEC a fadar shugaban kasa ta Aso da ke Abuja.
Wannan ya kawo karshen takaddama da nuni da yatsa da yan adawa ke yi wa shugaban Najeriya Muhammadu Buhari cewa bai kammala karatun sakandare ba kamar yadda doka ta tanada.
DAGA ISYAKU.COM
Copyright, do not copy and paste our news on your blog without expressed permission from us.
Shiga shafin mu na Facebook facebook.com/isyakuweb
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/AlFUDQouyehJRacXxBzbX0
Shiga cikakken shafin mu kai tsaye www.isyaku.com
Tuntube mu ta SMS ko TEXT kawai zuwa 08087645001 ba mu amsa kira
WAYAR KA TA LALACE KO KANA BUKATAR FLASHING?
Garzaya zuwa SENIORA TECH,shago mai lamba 50, hawa na sama gefen hagu,TAUSHI PLAZA , yamma daga gidan marigayi Waziri Umaru,kan Tiltin Ahmadu Bello, Nassarawa, Birnin kebbi jihar Kebbi. Barka da zuwa gidan sauki wajen gyaran wayar salula a garin Birnin kebbi.

Post a Comment